Book
a sanadin son ki
By aishat A. Muh'd
   

About this book


Wata mata ce durk'ushe a filin tsakar gidan tana faman risgar kuka, har da shashshak'a kamar zata sume saboda tsabar kukan da take yi, sakamakon fad'an da mijin ta yake mata, gefe d'aya kuma yaran ta ne su biyu namiji da mace suna rungume da junan su, suna taya kan su da mahaifiyar su kukan tausayin kansu. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review