Book
alheri 3
By SUMAYYA ABDULKADIR
   

About this book


Doguwar Bafillatana, santaleliya, mai dauke da kayatacciyar doguwar fuska ma’abociyar zati da kamala. Wadda Allah ya wadata da kayatattun idanu farare kal. Babban sirrin kyawun RUKAYYAH USMAN JALINGO, shi ne gassun girarta masu kauri, bakake sidik wadanda ke zane zirit kamar shatar siririn watan da bai fi kwana biyu da bayyana ba. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review