Book
asabe reza 1 - adult only (18+)
By FULANI BINGEL
   

About this book


Murmushi ta saki tana kallon cikin idanuwansa, a saitin kunnensa ta duƙa yadda yake hango komai da ke cikin bra ɗin ta. "Muje ka fara sauke min haƙƙin matarka na yau. Na sani kana takaicin kwanan da za ka yi yau ba tare da ɗuminta ba, karka damu, ina da duk abin da kake buƙata da zai gamsar da kai, ka manta ma ka taɓa sanin wata mace bayan Ni." Ya ji kalmomin sun ruga cikin kunnuwansa, suna zarcewa can cikin zuciyarsa da ke yanke ƙauna da dukkan rayuwar ta duniya. kallonta yake yana neman tsari da sharrinta, ko da yake matashi bai taɓa sha'awar zina ba, balle yanzu da yake dattijo. Hawaye ya ji suna sauko masa saman gemunsa da furfura ta fara ratsawa. Tunda yake, ba a taɓa cin mutuncinsa irin wannan ranar ba, bai taɓa nadamar kasancewarsa mai arziƙi irin daren nan ba, da yarinya ƙarama, yar cikinsa ke neman haiƙe masa. "Zan ba ki ko menene, amma karki sani aikata zina dan girman Allah, dattijo ne Ni mai tarin iyali. Ki ji tsoron Allah." Murmushi ke bayyana saman laɓɓanta, wani irin yanayi take ji a dukkan buɗe bakinsa da zai yi. Ba ta jin za ta iya barin wannan romon da take hange, ba ma wannan ba, akwai wani zaunannen abu cikin zuciyarta da take burin aiwatar shi. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review