ASIRINSA YA TONU
Title: ASIRINSA YA TONU
Author: Ash24
Category: Romance
Language: Hausa
Price: ₦ 500
No. of Words: 68838
Rating:
Your Rating:
Downloads: 12
Tags:
  • Hausa
  • Novels
  • Ash24
  • Soyayya

Description:
Koda ta shiga babban falon gidan bata bi takan kowa ba kai tsaye dakin su tashige" Matar ce ta bita da kallo sannan tace lallai akwai aiki" Daidai lokacin Wata mata ta fito daga daki sanye da gyale, ga dukkan alama fita zatayi, dan murmushi tayi sannan tace" Aini duk tabaran da *Nehilah* zatayi bana ganin lefinta, *Yaroh* shine babban me laifi, shine ya shagwabata ki duba fah duk kannesa ba wanda yake sakin ma fuska sai *Nehilah* sabo da yana ganin cikin su guda, sauran ko uba suka hada, karashe mgr tayi cikin haushi" Cikin mamaki matar tace *hajiya babba* wannan wacce irin mgn ce banda abinki ai kinsan halin *yaroh* basan mgn ne dashi ba" Hmmm *Antyn su* kisan Allah *Yaroh* yan ubanci yake nunawa, dan duk wani dadaure fuskan shi akan yaran dakina yake sauka, *Nehilah* ko tunda yaga shine yasha nono ya rage mata tattalin ta kawai yake, aini tuni nagano manufar shi, dan haka nagayawa yaran dakina su kiyaye shi" Ajiyan zuciya *antyn su*ta sauke cikin rashin jin dadin zancen tace" Aini bansan da wani takun saka tsakanin *yaroh* da kannen saba, amman zanyiwa tufkar hanci" Tafiya *hajiya babba* ta fara tana fadin nidai saina dawo" Itako *Nehilah* gado ta fada cikin haushi ta fara neman no yayanta Sai dai wayar kashe take" Misalin karfe 4:30pm ne *Nehilah* taji tsawar motar yayan ta, wani zilo tayi ta doro daga gadon har yanzun tana nan cikin shigarta ta dazon, waje ta nufa cikin murna bata damu da yanayin jikinta ba" Tana isowa matashin saurayin na fitowa daga cikin motar dogo ne fari tas daka kalli fuskar *Nehilah* ka kalli ta wannan saurayin kasan ciki daya suka fito, sabo da tsananin kama da suke, koda duk familyn kama suke da juna, amman ta *Nehilah*da yayanta tayi yawa" Jikin shi ta fada tare da lumshe ido, shima cikin kulawa ya kara mannata ajiki, tare da sun kuyo da kanshi yana leken fuskanta, zuwacen yace" *Neehila* meya same ki? daga ganin idon nan naki kinyi kuka" Wani hawayen ta sake matsuwa sannan tace" Ba Anty bace.....
Share book:
Buy

Comments (0)