Book
auren kwangila 2
By SUMAYYA ABDULKADIR
   

About this book


A tunaninsa in har zai samu MU'AZATU he can manage any situation.....ciki kuwa harda fushin mahaifiyarsa. .......Yayi duk kokarin da zai iya don gujewa auren SUHAANAHr da basu san asalinta ba. ......ciki har da batan basirar data kaishi yin yarjejeniya a cikin aure don cimma son zuciya. .....A kokarin sa na kubucewa auren SUHAANAH don samo MU'AZATU lokaci bai bashi dama ba.... komai ya damalmale masa yadda bazai iya gyarawa ba! Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review