Book
barauniyar amarya
By Sadnaf & Mrs Fawwas
   

About this book


GIDAN K'UNSHI 'Yan mata ne a zaune a wani k'aton tsakar gida, sun sha k'unshi hannu da k'afa a k'alla za suyi goma sha, wata tsalleliya ce a tsakiyar su kyakyyawan gaske ko ba a fad'a ba da alama itace Amaryar, sakamakon k'unshinta ya fita daban da sauran 'yan matan sai tsokanar ta, suke tana murmushi, wasu dake zaune a can gefe da suma suke jiran layi yazo kansu ne suka fara gulma "Binta gaskia Amarya nan kyakyawa ce da alama bafullatana ce" cewar Amina "kijiki, ni kuma kallon 'yar shuwa Arab nake mata, baki ga gashin ta bane har gadon baya ba?" "uhum kuma fa haka ne, Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review