Book
cizon yatsa
By Batul Mamman
   

About this book


Duniya budurwar wawa ce. Bahaushe kuma ya kan ce kwadayi mabudin wahala. Duk abinda bawa ya samu to ya sani cewa dama can rabonsa ne. Idan ya yi hakuri zai zo gare shi komai daren dadewa. Wanda ya kasa hakuri ya nema ta kowacce hanya fa? Da sannu wannan abin zai sanya shi CIZON YATSA. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review