Book
fadime
By FULANI BINGEL
   

About this book


"Zan cinna mata wutane yarda na cinna wa ubanta Bashari. Na daidaita rayuwarta yanda na daidaita rayuwar Uwarta Sahura. Idan anyi Duniya dan Manzo, to Fadime ba zata ta6a dandana jin dadinta ba. Dubeni nan Salame, ban ta6a tsanar wani abu ba  sama da yanda na tsani Bashari da duk abinda ya hada jini da shi ke ko da fiffiken sauro ne. Na tsaneshi, tsanar da har makwaftansa ta shafesu. Bar ganin ina auren k'aninsa. Na rantse da mahallacina Salame idan akwai asirin da zan fasa kokon kan Mutum na shanye bargon cikinsa, sai na fasa nasha in har zai watsamin rayuwar yarinyar nan a duniya. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review

Popular Books