Book
fitila - adult only (18+)
By Maje El-Hajeej Hotoro
   

About this book


Sanye da fitsararru kuma damammun tufafin da suka yi matukar mammatse jikinsu, tare da bayyanar da surorin kyansu, dankwala-dankwalan ‘yan matan biyu, suka fito daga daki zuwa ga falon kai tsaye suka wuce wurin mai tabaran, gami da tsaya gaba gare shi, cike da kwarkwasa irin ta makiran karuwai, kowacce ta tura kirjinta, ta hanyar yin ‘yar mika, lokaci guda suka kara juya bayansu gare shi. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review