Book
gyara kanka - adult only (18+)
By Malamin Gindi
   

About this book


Gabatarwa Shin warin jiki na hana ka shiga mutane? Shin warin baki na hana ka yin magana cikin mutane? Shin warin jiki yana sa ki cikin halin jin kunya da takaici? Ina wacce mijinta bai son ta zo kusa da shi sabida warin da take yi? Ina wanda matar shi ba ta son ya zo kusa da ita sabida warin da yake yi? Warin jiki ke sa ku ga kuna cin duri wani bai kallon wani. Za ka ga in matarka na da warin jiki kana cin ta ne amma sai dai ka daga kai sama. Ba ka ma iya kallon gindinta sabida kana tsoron ka sume. Da kun fara za ka ga kana alllah-allah ka kawo ka koma gefe. Ba ma ka yarda ku kwana waje guda. Haka in kana da warin jiki da ka hau mace za ka ga ba ta son ku hada ido. Ka ga tana sa hannu tana rufe fuska. Kana zaton tsananin kunya ce nan ko ba ka san wari ne ke neman hallaka ta ba. Balle kuma ace ka hada da warin baki! Mugun abu in ji gobirawa. To in dai wannan matsalar ce ka zo gidan sauki. Ko in ce kun zo gidan sauki. Bukatar ta gama biya. Wannan littafi ne da zai taimaka maka matuka. Wannan littafi ne da zai canza rayuwarka daga kunci da jin kunya zuwa farin ciki, jin dadin da walwala. Littafi ne da zai magance muku asarar da kuke yi wajen sayen turaren da bai hana warin jiki sai ma ya hade da warin jikin ya bada wani yanayi na daban. Bayan yin amfani da bayanan da ke cikin wannan littafin za ku kasance ko ba turare ba za a ji wari daga jikinku ba ko da kuwa ba ku yi wanka ba. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review

Popular Books

sirrin mu mata

sirrin mu mata

412 reads
3.7