Book
hikayar ali baba da ɓarayi arba'in
By Bukar Mada
   

About this book


Ali Baba, wanda talauci ya yi wa ɗaurin kalangu, ya tafi daji da jakansa domin saro itacen da zai sayar, Allah ya yi masa gam-da-katar da wata taska da ɓarayi ke boye dukiyar da suka sata. Ya ɗebo abin da yake iya ɗiba ya nufi gida. Da a ce Ali Baba ya san abin da zai faru da bai taɓa ko allura ta ɓarayin nan ba. Rayuka sun salwanta, ciki har da ta babban yayansa mai suna Ƙasim. Shi kansa Ali Baba sai ya zamana a cikin tsaka mai wuya, tsakanin mutuwa da rayuwa. Me zai kasance tsakanin Ali Baba da waɗannan ɓarayi? Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review

Popular Books