Book
ku dube mu
By Batul Mamman
   

About this book


Sojoji sun zame mana babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da dukkan farincikinsu da na iyalansu domin tsaron rayuka da dukiyoyinmu. Shin wace gudunmawa muke bawa wadannan jaruman da iyalansu a gaban ido ko bayan babu su? KU DUBE MU, ku dubi sojoji da iyalansu! Labarin wasu sojoji da yadda rayuwa ta juya musu tare da iyalansu bayan sun tafi Liberia kwantar da tarzoma bisa umarnin kasarsu. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review