Book
kulu
By Bala Anas Babinlata
   

About this book


Ta katsi numfashina. Wai in ce ko kai baka jin hausa ne? kana jin zan taba sonka a zuciyata dai dai da minti daya? Wani lokacin ku maza baku da tunani ko miskala zarratin. In har mace ta ce bata so kun kasa gane cewa babu dalilin da zai sa ta so komai juyin juyawa. To, balle fa ni da na kika da zuciyata, ruhina da ra'ayina, in da ace babu wani sauran da namiji da ya rage sai kai, to ni kam na hakura. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review

Popular Books

CHINDA ELLA:

CHINDA ELLA:

355 reads
4.54
Iya Beji

Iya Beji

134 reads
4.57
Where Is The Love?

Where Is The Love?

280 reads
4.71
The Outcast

The Outcast

79 reads
5
Jane's Love

Jane's Love

35 reads
5