About this book
Dare Dubu da daya ya kunshi labaran ban mamaki, al'amara, nishadi, da sauransu. Yana dauke da wa'azi da nuni cikin nishadi, wakokin hikima da bajinta, soyayya da farin ciki. A wannan fassarar an rubuta cikin gangariyar hausa yadda mai karatu zai gane abin da littafin ya kunsa dalla - dalla. Littafi na daya na kunshe da Dare na 1 zuwa 20. Za a dora labaran a littafi na gaba Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it
Please login or create an account to leave a review
Popular Books

ALKALAMIN KADDARA
22 reads
5

GIDANAURENA
34 reads
5

Alkyabba
121 reads
5

Forced Love
81 reads
3.88

Ku Dube Mu
41 reads
4.75