Book
rai da so
By KWALISA
   

About this book


“Idan son samu ne har abada ba zan yi aure ba. Sabida babu abinda idan aka ambata min shi nake jin kaina ya min nauyi, hankalina ya tashi kamar kalma aure”. Ya zuba mata idanu yana kallonta cike da zargi kala-kala. Abubuwa biyu ne suka zo masa zuciya lokaci xaya. Ko dai wannan budurwa ta tsani yin aure ne sabida tana cikin masu neman junansu. Ko kuma dai aljani ne ya aureta dan haka sam bata sha’awar aure. A cikin biyu akwai abu daya da ya faru da ita. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review