Book
rashin sani
By Bala Anas Babinlata
   

About this book


Bacin ran raba shi da masoyiyarsa Zainab ne ya koro Sadik daga garinsu Gusau ya taho Kano neman aiki. Sadik da Larab abokai ne da suka hadu a makaranta, suka shaku tamkar 'yan uwa. Lokacin da Sadik ya zo Kano sai Larab ya sanya babban wansu ya ba shi aiki. Rashin Sadik ya jefa Zainab a damuwa wanda ya sa ta bar mahaifiyarta ta koma Kano gidan mahaifinta, wanda ke auren yayar Larab. Daga baya ne Sadik ya gano Zainab dinsa ta dawo Kano har sun soma soyayya da abokinsa Larab. Wanda hakan ya rusa farin cikinsa, sai dai ya yi alkawarin duk yadda za a yi ba zai bari Zainab ta ganshi ba, don kada hakan ya zama silar lalacewar dagantakarsa da abokin nasa. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review

Popular Books