Book
raunin zuciya (cigaban labarin rayuwar rayhanah)
By Sumayya Abdulkadir
   

About this book


Raunin zuciyar RAYHANAH.......da kishin data ke dashi akan mijinta IBRAHIM bai hanata kokarin saka khairan da khairan ba, bai hana ta maimaita kwatankwacin abinda Baba Dacta yayi mata ba, bai hana ta barin YA HIMU ya nuna kansa matsayin cikakakken Da ga Baba Dacta ba, wanda hakan ya kara mata kima, soyayya, kauna da aminci a zuciyar IBRAHIM MANSUR TAKAI!!! Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review