Book
rigar siliki
By MIS BELI
   

About this book


Rigar siliki Mujahid yayi rainon son Binta tun tana karama har lokacin da tq zama cikakkiyar mace ba tare da ya sanar da ita zurfin son da yake mata ba, a wajen Binta Mujahid shakikin dan uwa ne da ba ta taba yi masa kallon soyayyar aure ba. Daidai lokacin da Mujahid ya yanke shawarar sanar da Binta son da yake mata, a wannan lokacin ta yi masa tayin kanwarta Nabila wadda ta mutu a kaunar Mujahid din, Mujahid ya gane wannan kauna da Nabila take masa sai ya rike ta a matsayin makamin da ke farauto masa Binta, daga nan ne dukkansu suka shata layin nuna wa juna iyaka... Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review

Popular Books