Book
tarihin annabi kammalalle
By Abubakar imam
   

About this book


Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi A cikin tarihin annabawa da dama, in ka karanta, za ka rik'a gamuwa da mu'ujiza iri kaza, da mu'ujiza iri kaza,, da mu'ujiza iri kaza,, wadanda suka nuna a zamansu na duniya. ,Br> Amma in ka karanci tarihin Annabi Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, sai ka ga shi tun daga haihuwarsa har fakuwarsa, har yanzu ga abin da ya bari, mu'ujiza ce Allah ya saukar, don to zama aya, wadda za to k'ara tabbatar wa dan Adam, cewa Allah shi kadai ya ke, ba shi da abokin tarayya. A juzu'i na biyu, na wannan tarihi, mun bar ku ga labarin yard Annabi ya yi hijira, bisa ga umurnin Madaukakin Sarki Allah, ya taso daga Makka ya komo Madina. Wannan tasowa to Annabi, daga Makka zuwa Madina, ita a ke kira hijira. Daga wannan shekara ne a ke fara kidayar shekarun musulunci, ba daga haihuwar Annabi ba, kama ryadda Kirista ke yi. Bana wannan hijira, to Annabi tana da shekara 1374. Kun karanta a juzui'i na biyu, yard kafiran Makka na lokacin, su Abu Jahali, su ke to fitinar Musulmi. Da yard su ke da burin su zo su halaka su. Sabo da haka ne fa, a cikin watan Rajab, hijira na da shekara biyu, ya zabi mutum 12, ya sa su karkashin wani, wai shi Abdullah Ibn Jahshi, ya ce su je wani wuri da a ke kira Nahla, su rik'a dako domin kada abokan gaba su far wa Madina ba labari. Abin Raddara, suna isa Nahla, sai ga ayarin wadansu fatake na Makka sun sauka bakin wata rijiya. Da su ' Abdullah suka bukaci' ruwa, sai ayarin nan suka hana su. Daga nan sai fada ya tashi a tsakaninsu. Aka kashe mutum guda cikin ayarin na Makka, aka kama biyu. Suka komo Madina da su, wai gamma. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review

Popular Books

The Pilate Guilt

The Pilate Guilt

63 reads
4.3
Leah

Leah

35 reads
4.5