Book
zaman lafiya
By Hashimu S abdu
   

About this book


Nayi wannan littafi ne ba don komai ba sai don inƙara tunatar damu mahimmancin Zaman lafiya, don haka don girman Allah don sonka/ki da Manzon Allah s,a,w da kaga ko kinga wannan link na Zaman lafiya kayi ƙoƙari kiyi a karanta, kuma don girman Allah ka/ki turawa Jama,a wannan link, kar a manta za,a buɗe littafin ne ta wurin buy ratsin yellow, Allah yasa gudunmuwar da za ka/ki bayar a zauna lafiya, alheri yabiyo baya a duniya kuma yazama sakamakon ka/ki na samun Aljannar Firdausi amin. Noticed an error in this book? Send a mail to flag@okadabooks.com to report it

Please login or create an account to leave a review