Showing 4 of 4 books
cizon yatsa 3
The final battle between Alh Audi and the family of Haj Hafsatu Manga Bukarti
cizon yatsa 2
Babu abinda ya kai zumunci dadi. Idan ka rasa dan uwa makusancin da zaku yi tare sai ka nemi aboki nagari. Domin hakika a cikin alakar da aka ginata domin neman yardar Allah SWT, akwai farinciki mai sanyaya zukata. Batul Mamman
cizon yatsa
Duniya budurwar wawa ce. Bahaushe kuma ya kan ce kwadayi mabudin wahala. Duk abinda bawa ya samu to ya sani cewa dama can rabonsa ne. Idan ya yi hakuri zai zo gare shi komai daren dadewa. Wanda ya kasa hakuri ya nema ta kowacce hanya fa? Da sannu wannan abin zai sanya shi CIZON YATSA.
ku dube mu
Sojoji sun zame mana babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da dukkan farincikinsu da na iyalansu domin tsaron rayuka da dukiyoyinmu. Shin wace gudunmawa muke bawa wadannan jaruman da iyalansu a gaban ido ko bayan babu su? KU DUBE MU, ku dubi sojoji da iyalansu! Labarin wasu sojoji da yadda rayuwa ta juya musu tare da iyalansu bayan sun tafi Liberia kwantar da tarzoma bisa umarnin kasarsu.