Showing 5 of 136 books
RA'AYI

ra'ayi

0 read
0
₦200.00

Shiri takeyi cikin rashin kuzari,sam batajin dad'in *Ra'ayin* data d'orawa kanta, rana tsaka na yawon zuwa club, alhalin ita ko taje bata rawa balle zuk'an abin maye, hasalima ko ruwan wurin tana k'yank'yamin shansa amma dai duk da haka duk yanmaci idan bata ziyarci club ba batajin dad'i, sai dai in bata gari,nan kam sumul take jinta har tayi tajin kamar kar ta koma Abuja....

Available to read on app and web
RABI'ATUL ADAWIYYA

rabi'atul adawiyya

1 read
0
₦200.00

Shi dai wannan yawo ana yinsa ne kafin d'aurin aure da kwana biyu kuma maza ne abokan ango zasu bi bayan 'yanmata su kuma da sun gansu sai suyi ta gudu suna ihu har mazan suyi nasaran kamo Amaryan, wanda kafin su kawo ta gida sai sun gama latse mata nonuwa wasu ma har fyad'e suna mata amma anfi samun hakan in amaryan bata son mijin to in sun kamo ta sai su ba mijin yayi abinda yaso da ita wai nufinsu dole zai sa ta zauna da shi kuma ta so shi tunda ya gama yaga mata mutunci.....

Available to read on app and web
BAKON LAMARI

bakon lamari

1 read
0
₦200.00

A sannu Maryama ta d'ago kanta ta tsira masa idanu tamkar yau tasoma ganinsa, hura mata iskan bakinsa yayi a idanu ta lumshesu da sauri takoma tayi lamo a jikinsa. "Hamma ina son koyon girke - girke irin na 'yan gayu haka ina son iya karatu da rubutu kuma ina da burin rayuwa a birni ko Allah zaisa in had'u da matar nan 'yar gayu ta mafarkina, in rarrasheta, ina bata hak'uri da ta daina kuka domin kacemin baya da kyau yana cinye iyaye." ...

Available to read on app and web
MUTUNCI MADARA NE

mutunci madara ne

1 read
0
₦200.00

"Gaki nan babban wawiya, banza 'yar lesbian kawai wanda maza basa gabanta sai jinsinta." Malolon bak'in cikin ne ya kuma tokaremin k'ahon zucci dan jin sunar da ya kirani da shi. Ganin b'acin rai kwance a fuskata ya bashi damar sake kyal-kyale wa da dariya ya juya cikin izza zai fice na rarimo kwalbar turare mai kama da stone na jefa masa ya sami k'yeyarsa da kyau. Razananniyar ihu ya k'wala, idanu waje ya juyo yake dubana na watsa masa dak'uwa kamar na sami yaron ciki na. ...

Available to read on app and web
KWANA SITTIN 2

kwana sittin 2

4 reads
0
₦300.00

“May be Safeenah ta taba ganinka a fili ko a hoto, ka kawatu a ranta. May be kuma surarka ta zo mata ne cikin ‘delusion’ dinta bayan ta ji ka a kafafen yada labarai wani abu naka ya zauna a ranta ya haifar mata da imaginarysoyayyarka cikin ‘delusion’. ‘Delusion’ kamar ido biyu yake, wata rayuwa ce dan Adam din da kwakwalwarsa ta motsu yake yi a cikin kwakwalwarsa da wasu mutane daban-daban wadanda shi yana ganinsu yana jin muryoyinsu, amma mu masu lafiya ba ma ganinsu, ba ma jinsu. ‘delusion’ shi ne ‘illusion’, ‘deception’. Oxford dictionary ya fassara shi a turance da; ‘a senseous perception of an external object involving a false belief’. ...

Available to read on app and web