Showing 5 of 25 books
KULSUM 3

kulsum 3

52 reads
0
₦400.00

Tana wannan tunanin mai matukar soya zuciya, mutumin da suka tarar ya fito daga ofishin likita. Taufeeq ya wuce gaba ta bi shi a baya. A jikin kofar ofishin an rubuta "Consultant Ophthalmology". Ta bi bayan Taufeeq cikin mutuwar jiki data zuciya suka shiga. Ko mutuwa tayi ta dawo bazata kasa gane TURAKI ba.... Turakinta her ex-Turaki. Ko da kuwa wane irin canjin rayuwa ya samu. Ya tara suma mai yawa a kan sa wadda a baya ba shi da ita. A jikin dan karfen da ke kan Teburin cikakken sunan sa ne cikin ruwan gold "DR. ABUBAKAR TURAKI GAYA......" Kulsum ta wani irin zuki numfashi ta fesar. A hankali ta soma maida kafafunta baya don barin ofishin. Cikin tsananin takatsan-tsan na kada takunta ya bada sauti....abubuwa da yawa da suka gabata na gilmawa a idanunta. Alaqar dake tsakanin su wata irin alaqa ce ba mai kankaruwa daga zuciya ba! Saura taku biyu ya rage ta fice ya dago kansa gaba-gadi don ganin masu shigowa. Bayyanannen canjin data samu cikin shekaru takwas da doriyar watanni bai hana shi gane ta farat daya ba. Kamar yadda itama nashi canjin da nauyin shekarun da suka hau kansa, suka bashi suffar cikakken mutum wanda ke cikin ganiyar cin ilmin sa, ya kuma san ciwon kansa a halin yanzu bai hanata gane shi ba... Ya kafeta da idanun sa ta cikin farin gilashin da ke manne a idanun sa.......idanun nan na TURAKI da ke zuwa mata kullum cikin mafarki, ko a ido biyu.....a lokacin da ta bude kofa ta fice da dan banzan sauri, har tana tuntube......saura kadan ta fadi...... -Takori...

Only available on app
KULSUM 1

kulsum 1

44 reads

KULSUM 2

kulsum 2

46 reads

RAUNIN ZUCIYA (Cigaban Labarin Rayuwar Rayhanah)

raunin zuciya (cigaban labarin rayuwar rayhanah)

79 reads
5
₦500.00

Raunin zuciyar RAYHANAH.......da kishin data ke dashi akan mijinta IBRAHIM bai hanata kokarin saka khairan da khairan ba, bai hana ta maimaita kwatankwacin abinda Baba Dacta yayi mata ba, bai hana ta barin YA HIMU ya nuna kansa matsayin cikakakken Da ga Baba Dacta ba, wanda hakan ya kara mata kima, soyayya, kauna da aminci a zuciyar IBRAHIM MANSUR TAKAI!!!...

Only available on app
Aalimah 2

aalimah 2

91 reads
5
₦350.00

Labarin Aalimah labari ne na soyayya da sadaukarwar 'yanuwantaka wanda TAKORI bata taba yin rubutu kamar sa ba!!!...

Only available on app