A writer with a healthy appetite with focus on Islamic homes, lifestyle and Romance fiction with a good dose of mystery. Get ready for some mouth... more

Showing 5 of 5 books
THE MECHANIC'S WIFE: BOOK 2

the mechanic's wife: book 2

142 reads
5
₦1000.00

Zeenah, a 26-year-old medical doctor planning her fairy tale wedding with the most eligible bachelor in the City of Kano has her plans in motion until she has a run-in with an entitled patient relative who claims that her fiance is a fraud. Now he threatens to destroy all she has ever believed in, including her family's honour and her sanity. Despite being in tune with each other, unforeseen circumstances threaten to come between them- a possessive fiancé making the top of the list. Will she accept the Mechanic's help when he is the most mysterious and dangerous person she has ever met?...

Only available on app verified
THE MECHANIC'S WIFE: Book 1

the mechanic's wife: book 1

183 reads
4.59
₦1000.00

Zeenah, a 26-year-old medical doctor planning her fairy tale wedding with the most eligible bachelor in the City of Kano has her plans in motion until she has a run-in with an entitled patient relative who claims that her fiancé is a fraud. Now he threatens to destroy all she has ever believed in, including her family's honour and her sanity. Despite being in tune with each other, unforeseen circumstances threaten to come between them- a possessive fiancé making the top of the list. Will she accept the Mechanic's help when he is the most mysterious and dangerous person she has ever met? Will secrets from their past give way to the powerful feelings they have for each other? Find out in the first of two books of The Mechanic's Wife series....

Only available on app
UMM ADIYYA

umm adiyya

264 reads
4.66
₦600.00

Babbar yatsar hannunsa na dama yake kaɗawa kan sitiyarin motar, yana tafe yana tunanin abubuwa da dama. Ƙwarai ya san cewa ba ƙaramin kuskure ya yi ba da ya sake barin Umm Aɗiyya ta shiga rayuwarsa. Koda kuwa ta fuskar aiki ne, duk da kasancewar ba yadda za ayi ya yakice ta daga rayuwarsa, saboda abin da ya haɗa su ba ƙaramin abu bane da zai warware a dare ɗaya, abin da ya haɗa su dangataka ce da ba ta rabewa ba, a tunaninsa ya mance da ita, ya sa ta a gefe, ba za ta taɓa tayar masa da abubuwan da ya zaci ya adanasu ya ɓoyesu a wani lungu a can cikin ƙirjinsa ba, sai dai yau abin da ya gani a tare da Adiyya, sun motsa masa abubuwa da dama masu daɗi da masu ɗaci. Amma ya zama dole ya dubi ɓangaren daya dace ya yi aiki da shi, saboda hakan zai fi fishe su, daga shi har ita. Har rana mai kamar ta yau ba zai taɓa mance abinda ya faru ba. Birki ya ja da ƙarfi, a dalilin wata motar da suka kusa yin karo, ashe tsabar tunani, ta sa ya bar kan hanyarsa ya hau wata daban. "Zaid Abdur-Rahman ka wuce haka!" Ya faɗa a bayyane, yayin da ya yanki kwanar (Darussalam Close da ke Wuse 2), inda shiryayyen gidansa yake....

Only available on app verified
HALIN GIRMA

halin girma

167 reads
4.75
₦800.00

Masdook Abubakar Sa’id, da na biyu a cikin ’yan gidansu goma sha hudu, sannan mashahurin injiniyan tsara jirgin sama yana fama da wani cakudadden al’amari a rayuwarsa. Ba abunda yake damunsa da rayuwa, ba kuma abunda ke burgesa da rayuwa bayaga aikinsa da tsohuwar kakarsa. Har sai da ya hadu da Mihjanaa Suraj a filin Jirgi ta karu a jerin matsalolinsa. Mihjana Suraj Suyudi, macen da tayi fice a fagen aikinta na ‘yar Jarida a shaharerren tasha mai zaman kanta. Ba abunda ta ke so fiye da aikinta da farantawa Abbunta, Uba tamkar dubu. Duk da akwai abunda Abbunta ya nema a wurinta da yayi mata tsauri har ta juya masa baya taki bashi wannan. Hakan bai sa kima ko kuma soyayyar mahaifin nata ya ragu ko kankani a zuciyarta ba. Amma haduwarta da Masdook a filin jirgi sanadiyyar rasa jirginta da tayi ya sa ta kara fuskantar bukatar mahaifinta mai tsauri. Shin MIhjana zata iya nuna Halin Girma ta ida wannan nufin? Ko kuwa Masdook da Abbunta zasuyi nasara akanta?...

Only available on app
ZUBAR KWALLA 1, 2 and 3

zubar kwalla 1, 2 and 3

149 reads
4.68
₦600.00

Rahaanen Nana, Rahanen Terawa. Sunan da ake kiranta kenan tun da kuruciyarta sai dai Rahane bata san dadin kuruciya ba kaman ko wani yaro mai shekarunta, saboda yanda mai duka ya aiko mata da jarrabawar rasa mahaifinta a dai-dai wannan gaba. Rashin mahaifi ya janyo mata rashin mahaifa da nisantar mahaifiya inda ta fada rayuwar bauta a gidan yarta Adda Fatu. Ta zaba mata rayuwar kyara, ta hane ta jin dadinsa a lokacin da yaranta suke jin dadin nasu rayuwar ta zamo musu 'yar boyi. Rahaane tayi gamo da masoyi na kwarai wanda take fata zai dauketa daga wannan rayuwar, ga kuma Adda Fatu ta fitar mata da nata zabin sa'an mijinta. Imraan Abdl-Jawaad dan gata, dan kwalisa wanda baya neman abu ya rasa. Gani daya Allah ya hada zuciyarsa da Rahaanen Terawa. Bashi da buri duk duniya illa ya mallaketa a matsayin mata koda ya kama yayi abun da aka dade ana nusasshi yayi ya gagara. Dr. Nasir Salihu, likita mai cin ganiyarsa, dan ajin gabawanda ya rike zumunci da iyalansa sama da komai. Sai dai matsala daya d ake ci masa tuwo a kwarya iyanda mai dakinsa take halin ko oho da amanar dake hannunsu ta 'yar marainiyar 'yar wansa da ya rasu ya bari. Hanya daya ne na samun zaman lafiyarsa da matarsa shine ya kara aure. Kuma ya ga matar da ta dace. Shin Rahane zatayi sa'an kare soyayyarta ko kuwa za a ci galaba a kanta ta fada gidan Dr. Nasir Salihu? Shin ta san shirin Dr. Nasir akan aurenta don tayi raino? Shin Imraan zai bari Rahaane ta subuce masa? ...

Only available on app verified