Showing 5 of 350 books
AUREN SIRRI

auren sirri

0 read
0
₦300.00

Abinda zai daure maka kai bai wuce yadda ummi ke sake bawa zeenat kulawa ta musamman ba ,ta kowani part tana iya kokarin ganin ta fito da diyarta ta tsab, zeenat bata rasa komai ba tun daga dangin sutura da mayuka shafe masu tsada zuwa kayan kwalliya ana cikin haka tafiya takama ummi zuwa India dan haka ta tasa diyarta gaba suka tafi zeenat taji dadin zuwansu India tamkar karta dawo ,watan su daya suka tattaro suka diro Nigeria saboda bikin family dinsu yakusa koda ta dawo ma su Maryam sun dinka mata duk anco din da aka fidda tunda damar suna da telarsu ce da yake zuwa har gida ya karba dinki,... note: wannan Book complete ne kada ka/ki tsaya zullumi ko wasi-wasi wajen saya....

Available to read on app and webverified
DASHEN ZUCIYA

dashen zuciya

0 read
0
₦300.00

Dariya Bisma tayi tace, "nikam kana bani mamaki waikai a tunaninka nuru sona yake? Toh koh kafado kawaidai mutunci mukeyi dashi saboda daga gari daya muka fito, Shikafi" "Bisma kenan kin manta aminta yanasa ayi aure koh a dasa soyayya? Lallai fatana Allah yayi mana jagora" "Amin"......

Available to read on app and web
Auren Jinsi

auren jinsi

0 read
0
₦300.00

Tace daddy da ne nake sonta amma yanzu bana sonta bana son ganinta daddy dan Allah kace tafita imbaha ka Zan tafi daddy inda bazaka Kara ganina ba ko jin labarina ba.... Daddy duk dauriyar shi sai dai yayi kwallah.... Mikewa tayi iya karfinta ta cire drip din da aka samata daddy ne ya riketa gam yace zauna zata fita yanzu nan.... Suna cikin rigima da ita ne doctor yashigo.... Mom kam har tafita tana kuka. dr da sauri ya karaso kusa da ita yace Alhaji a wannan condition din datake kake so kabarta tafita.... Kuma duba kaga drip dinda da aka samata ta cire... Daddy baya iya magana banda a gadon hospital take ba ba abinda zai Hana bai dake ta ba domin kalamanta sunyi tsauri dayawa.... ...

Available to read on app and web
Zaman Aure

zaman aure

0 read
0
₦200.00

*littafin ZAMAN AURE kirkirar labari ne wanda nai duba ga irin yadda wasu maauratan Kan tsinci kansu gidan aure* *mawakin nan yayi gsky da yake cewa zaman aure yana da dadi yana daci wani gidan zasuyi walwala wadan su ko nayin sakaci wadansu kuwa tona sirrikan su keyi haka wasu na cin amanar junan su ne gsky ne soyayya da dadi haka nan tana da daci ko de biyoni danjin labarin *ZAMAN AURE*...

Available to read on app and web
A Sanadin Daukar Amarya

a sanadin daukar amarya

0 read
0
₦300.00

Bayan mangarib salman ya zo da yake an sanshi a gida har parlour yake zuwa, yauma kamar kullum duk suna parlour ya zo Bayan sun gaisa Abba da ummah suka basu wuri,, duban rukky yayi tare da murmushi hadi da kiran sunan ta, amma ko ta kula. Kara kiranta yayi tare daban hakuri na rashin zuwansa da wurin.... Tabe baki tayi game da mar kallon tara saura kobo, wai kai salman yaushe zaka waye ne sam, kai mtsee sai a slow ...

Available to read on app and web