Showing 1 of 1 books
Zaman lafiya

zaman lafiya

0 read
0
₦100.00

Nayi wannan littafi ne ba don komai ba sai don inƙara tunatar damu mahimmancin Zaman lafiya, don haka don girman Allah don sonka/ki da Manzon Allah s,a,w da kaga ko kinga wannan link na Zaman lafiya kayi ƙoƙari kiyi a karanta, kuma don girman Allah ka/ki turawa Jama,a wannan link, kar a manta za,a buɗe littafin ne ta wurin buy ratsin yellow, Allah yasa gudunmuwar da za ka/ki bayar a zauna lafiya, alheri yabiyo baya a duniya kuma yazama sakamakon ka/ki na samun Aljannar Firdausi amin....

Available to read on app and web