...

Showing 5 of 17 books
Princess Hala ssr

princess hala

0 read
0
₦100.00

Hala is a Gender-Conscious Heroine Who Kept the entire Kingdom Ransom. Hala was not like the other princesses, she dresses like a boy, rides horses, and shoots the bow and arrow. Her last characteristic is that she is actually a Prince and not a Princess. She bears the name Prince Hala Fouani. One fateful day, while out hunting on a horseback , Princess Hala caught the attention of a local Prince, by name Jafar. The Prince was attracted to her fierce battle stride while she trained in the local polo field fiercely throwing the bow and arrow and shooting guns. The Prince enquired, “Who is this young lad?” The Prince was informed that the Prince was actually a Prince. “That is impossible.” He said ...

in da qauna ssr

in da qauna

0 read
0
₦200.00

Bayanin Labarin In da qauna, na bayanin labarin wani sarki mai ‘ya’ya mata guda tara. Shi sarki ya kusan rasuwa, sai ya buqaci wandan zai gaje shi bayan ya bar duniya. Gashi kuma bashi da da namiji....To yaya za’a yi? ...

In da so ssr

in da so

0 read
0
₦200.00

Labarin Takaddar Laila da wadanni guda goma sha ɗaya ne yana mazaunin wani tatsuniya na mai suna Snow White and the Seven Dwarfs. Takaddan na bada labarin Laila wata ‘yar yarinya marainiya wanda ke zama tare da matar uba, Sarauniya qasar. Ita sarauniya tana da madubi wanda a kullun takan dubi madubi tana tambayarsa: “Wacheche kyakkawar wannan alqarya?” sai madubi ya bata amsa mata, “Ai babu wata fache Laila.” Sai ita sarauniya, ta fusata, da daki qasa, tana kuka, cewan yaya za ayi haka, bayan ita ya kamata ta kasance mafi kyau a dukkan qasar. Ita sarauniya a asirce tana jin tsoro cewa Laila zata zo tafita a kyau. Sai ta dinga tafiya qasashe tana tambaya agaya mata, wanda tafita kyau a duk duniya, sai a che mata Laila. Wannan magana ya daure mata kai. Ita kuma sarauniya, ta ajiye Laila a matsayin baiwa, ...

In da Rai... ssr

in da rai...

0 read
0
₦200.00

Labarin littafin Littafin yana bada labarin 'yar Mowa (Bella) da babarta, wato matar mahaifinta. Yana bada labarin yadda 'yar Mowa ta sha wuya, bayan mahaifinta ya bar duniya. Labarin na qunshe da nau'o’i da darasi masu yawa Kaman darasi kaman haquri, gafartawa wanda ya zalumcheka; kyautatwa talakawa; ladabi da biyayya ga iyaye da saurarnsu....

Rescued by an eagle - Adult Only (18+) ssr

rescued by an eagle - adult only (18+)

0 read
0
₦400.00

The book is about a woman and her husband on a trip back to their matrimonial home after series of reconciliation for their ailing marriage. The husband still harboured feelings of resentment towards his wife and tried to kill the wife. As he made an attempt to strike the woman, a mysterious creature.... ...